MUHIMMANCIN KARANTA SURATUL FATIHA

Da sunan Allah mai Rahma mai jin qay.
Suratul fatiha, sura CE mai girma, mai matukar muhimmamci. Sura CE da Ma’aiki ya Kira ta da Ummul Qur’an saboda girmanta.
Yan uwa matsaloli sun ma na yawa, damuwa ta addabemu, masifu sun ma na yawa, ga cututtuka da suka dabaibayemu, mun Rasa gane kansu balle mu yi maganinsu.
To ga shawara. Mu koma Littafin Allah, wato Littafi mai girma Al Qur’ani.
Mu Rika karanta Suratul Fatiha. Domin kasancewarta maganin dukkan Cuta. Kamar yanda ya zo a hadisi. An ruwaito daga Jabir Allah ya yarda da shi ya CE Manzon Allah (S.A.W) ya CE ” Ya Kai Jabir, in fada maka wani Abu game da wata muhimmiyar sura da aka saukar a cikin Qur’ani? Jabir ya CE “Ya Ma’aikin Allah domin Allah ka sanar da ni”. Ma’aikin Allah ya CE “Itace Suratul Fatihatul-Kitab”.
Jabir ya Kara da cewa “Kuma na tuna cewa Manzon Allah (S.A.W) yace Suratul Fatiha maganine na dukkan cuta. Mu lizimci karantata. Allah ya Sa mu dace Ameen.

Advertisements

One Comment

Add yours →

  1. MashaAllah

Please Comment

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s

%d bloggers like this: